Farashin man fetur bai sauka ba a fadin Nijeriya duk da rangwamen da matatar dangote ta yi a kwanakin baya daga N890 zuwa N825 kowace lita; digo na N65.00.
Sai dai binciken jaridar The Nation ya nuna cewa ba a samu canji sosai ba ta fuskar farashin mai.
Farashin kuma ya danganta daga gidajen mai na yankunan kasar.
Category
Labarai