Gwamnatin Nijeriya ta shigo da man fetur na Naira tiriliyan 12.48 a shekarar 2024

 


Nijeriya ta shigo da man fetur da darajarsa ta kai Naira Tiriliyan 12.48 a shekarar da ta gabata ta 2024, a cewar rahoton kididdiga na cinikayyar kasashen waje ta fitar.

Kididdiga ta nuna an shigo da kayayyakin da ya kai Naira Tiriliyan 1 a kowane wata na shekara.



Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp