Kungiyar kiristoci ta Nijeriya ta bayar da wa'adin ga gwamnatocin jihohin Bauchi, Katsina, Kano, da Kebbi da su gaggauta janye umurnin da suka bayar na rufe makarantu na tsawon mako biyar saboda azumin watan Ramadan.
Bai dace a rufe makarantu a wasu jihohin Nijeriya ba don an fara azumin watan Ramadana - Kungiyar CAN ta Kiristocin Nijeriya
DagaAhmadu
-
0