Wadansu gidajen man fetur a birnin Yamai na fuskantar jerin gwanon motoci sakamakon karancin man a birnin.
Wannan matsala dai na zuwa ne 'yan kwanaki bayan an fuskanci irin ta a jihohin Tahoua da Agadez inda a can ma aka sha fama da karancin man lamarin da ya sa ya yi tashin gwauron zabi a wajen masu saida shi a kan titina
Category
Ketare