‘Yan Nijeriya 85 da Amurka ta tilastas ta musu komowa gida za su sauka a Legas Litinin dinnan

 

Jakadan Amurka a Nijeriya, Richard Mills ne ya bayyana yadda lamarin ke gudana a yayin wata ziyara da ya kai wa karamar Ministar harkokin wajen kasar Ambasada Bianca Odumegwu-Ojukwu a gidan Tafawa Balewa da ke Abuja.

Mills ya jaddada cewa mutane 85, da ke zama a gidan yari a Amurka za su kasance cikin rukunin farko na wadanda aka dawo da su.

Jakadan ya ce wadanda za a dawo da su daga Amurka za a sauke su ne a birnin Legas.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp