Sabon tsarin cirar kudi zai kawo karshen matsalar rashin kudi a ATM - Babban bankin Nijeriya CBN


Babban bankin Nijeriya CBN ya yi karin haske cewa sabon tsarin cirar kudi a ATM da ya bullo da shi zai taimaki bankuna da abokan huldarsu.

Mukaddashin daraktan tsare-tsare na bankin John Onojah ne ya bayyana hakan a zantawarsa da gidan talabijin na Channels.

Ya ce idan har wannan tsarin ya fara aiki, hakan zai magance matsalar rashin karamcin kudi a injunan cirar kudi wato ATM kuma zai taimaka wa bankunan samun riba.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp