Real Madrid ta yi watsi da tayin daukar dan wasan Bayern Joshua Kimmich


Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta yi watsi da tayin Bayern Munich na daukar dan wasanta na tsakiya Joshua Kimmich.

Jaridar Marca ta kasar Spain ta ruwaito cewar tawagar ta Madrid mai taken Los Blancos, a baya tayi zawarcin dan wasan sai dai a yanzu ta nesanta kanta da daukar shi.

Kimmich na daga cikin 'yan wasa 5 da suka hada da Mbappe, Jonathan Davids sai Haaland da Theo Hernandez da kuma Cambiasso wadanda Real Madrid ta yi kokarin kawo su a farkon kakar wasannin 2024/25.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp