Majalisar dattawa da majalisar wakilai na Nijeriya sun amince da kasafin kudin shekara ta 2025 wanda Shugaba Tinubu ya gabatar.
Kasafin da ya kai Naira tiriliyan N54.9.
Majalisar ta amince da kasafin ne bayan karɓar rahoton kwamitocin majalisa kan kasafin kudin da aka gabatar a yau Alhamis.
Category
Labarai