![]() |
Shugaban mulkin sojin Nijar Janar Tiani |
Wata tawagar mambobin gwamnatin Qatar karkashin jagorancin ministan harkokin wajensu Mohammed Abdulaziz Al-khulaifi ta nemi Janar Tiani ya saki hambararren shugaban kasar Nijar Mohamed Bazoum
Tawagar ta mika wannan bukata ta ta ce a yayin wata ganawa da shugaban gwamnatin mulkin sojan kasar birgediya janar ABDOURAHAMANE Tiani a ranar 24 ga watan Febarairun nan