Gwamnatin Nijeriya ta ƙudiri aniyar karya farashin abinci a fadin kasar


Ministan yada labarai Mohammed Idris, ya nanata kudirin gwamnatin tarayya na karya farashin abinci ta hanyar zuba hannun jari a harkar noma.

Ministan na magana ne a yayin da yake yi wa 'yan jarida karin haske na ma'aikatun gwamnati na 2025.

Ya ce duk da cewa gwamnati ba za ta iya kayyade farashin kayan abinci ba, za ta ci gaba da yin kokari wajen karfafa noma domin bunkasa samar da abinci a kasar.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp