Dole a sake zaben Shugaba Tinubu da Ikon Allah - Ministan Ayyuka Umahi


Ministan ayyuka Dave Umahi, ya bayyana kwarin gwiwar cewa shugaba Bola Tinubu zai yi shekaru takwas a matsayin shugaban Nijeriya.

Dave Umahi ya bayyana hakan a lokacin taron masu ruwa da tsaki a jihar Legas, Ministan ya ce dole ne a sake zaben Shugaba Tinubu a zaben 2027 da ikon Allah.

Umahi ya kuma bayyana cewa, Tinubu ya yi wa yankin Kudu-maso-gabas alheri tun bayan hawansa kan mulki.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp