Kwamitin majalisar wakilan Nijeriya da ke sake duba kundin tsarin mulkin kasar ya gabatar da shawarar kirkiro sabbin jihohi 31 a kasar
Idan hakan ta tabbata, jihar Kano za ta samu Karin jihohi biyu na jihar Ghari da kuma jihar Tiga. Kazalika, Lagos za ta samu karin jihar Lagoon.
Kenan, Nijeriya za ta kasance mai jihohi 67 idan aka amince da shawarar.