Rahotanni daga kasar sun nuna cewa annobar ta haifar da cunkoson jama’a a asibitoci domin samun maimakon gaggawa.
A cewar hukumomi a kasar sun ce an samu karuwar masu dauke da cutar wacce aka yi ma laƙabi da HMPV, musamman a tsakanin yara ‘yan kasa da shekaru 14 a sassan arewacin kasar.