Tsohon dan wasan Manchester United Mason Greenwood ya yanke shawarar wakiltar kasar Jamaica.
A baya dai Greenwood ya yi fatan wakiltar kasar Ingila , kasar da aka haife shi lamarin da bai samu ba har kawo yanzu haka.
Ko dan wasan ya yi kyan kai wajen yanke shawarar hakan ? Ku bayyana mana ra'ayoyin ku.