Sojojin Nijeriya sun hallaka mataimakin Bello Turji, Aminu Kanawa a jihar Zamfara

 

Bello Turji

Dakarun Operation Fansan Yamma sun halaka mataimakin Bello Turji Aminu Kanawa da wasu manyan yaransa bakwai a Zamfara.


 A wata sanarwa da daraktan yada labarai na rundunar Manjo Janar Edward Buba ya fitar a Larabar nan, ya ce sojojin sun hallaka Aminu Kanawa ne a wani samame da suka kai yankin.


Haka zalika sojojin sun kuma halaka wasu manyan kwamandojin Bello Turji da suka hada da, Abu Dan Shehu, Jabbi Dogo, Dan Kane, Basiru Yellow, Kabiru Gebe, Bello Buba, da Dan Inna, Kahon Saniya-Yafi-Bahaushe, a yayin sumamen.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp