Sojojin Nijar sun rufe kafar yada labaran Canal 3 mai zaman kanta



Hukumomin mulkin sojan Nijar sun dakatar da kafar yada labarai mai zaman kanta ta Canal 3 na tsawon wata daya.

Kazalika sojojin sun kwace lasisin wani ma'aikacin kafar na Canal 3, na tsawon watanni uku.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp