Rundunar sojin saman Nijeriya ta gyara wani jirgi da lalace tsawon shekaru 23 da suka wuce


Injiniyoyi da kuma jami'an rundunar sojin saman Nijeriya sun gyara wani jirgin yaki da ya lalace shekara 23 da su ka gabata.

Wannan nasarar ta biyo bayan kokarin da rundunar ke yi na ganin cewa horon da take yi wa injiniyoyi da kuma jami'anta.

A cewar mai magana da yawun rundunar, an gudanar da aikin ne daga watan Yuni zuwa Disamba 2024, kuma tun a shekarar 2001 jirgin yake ajiye a Kaduna.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp