RB Leipzig ta dakatar da daukar dan wasa Noah Okafor


 Kungiyar kwallon kafa ta RB Leipzig dake buga Gasar Bundesliga ta kasar Jamus (Germany ) ta dakatar da niyyar daukar dan wasan AC Milan Noah Okafor, sakamakon kasa cin Jarrabawar gwajin lafiya.

Jaridar Sky Sport ta ruwaito cewar jami'an kungiyar ta Leipzig, basu amince da sakamakon duba lafiyar dan wasan ba da yanzu haka ya ke shirin komawa birnin Milan zuwa kungiyar sa daga kasar ta Jamus.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp