Manchester City ta cimma yarjejeniya da Omar Marmoush


 

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta cimma yarjejeniya da tawagar Eintracht Frankfurt kan daukar dan wasa Omar Marmoush.


Shafin facebook na dan jarida Fabrizio Romano ya ruwaito cewa an kammala tattaunawa tsakanin dan wasan na gaba dan asalin kasar Egypt da kungiyar da Pep Gurdiola ke jagoranta.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp