Tsohon ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023 Peter Obi, ya yi watsi da yunkurin wasu jiga-jigan 'yan adawa na yin haɗaka gabanin babban zaben 2027.
Obi ya bayyana haka ne a wurin babban taro na kasa kan karfafa dimukradiyya da ya gudana a Abuja.
A cewar Peter Obi, ya damu da matsalolin Nijeriya ne ba wai samun mulki ba kawai.
Category
Labarai