Kasar Togo ta ce akwai yiwuwar ta shiga kungiyar AES ta ƙasashen Nijar, Mali da Burkina Faso


A wata tattaunawa ce ta musamman da kafar yada labaran Vox Africa ministan harkokin wajen kasar Togo Robert Dussey, ya ce kasar sa ba ta fidda ran shiga kungiyar AES ba.

Ministan ya yi ammanar cewa 'yan kasar za su goyi bayan shiga kungiyar.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp