Tsohon dan majalisar tarayya, Ita Enang, ya bayyana cewa lura da kudin da aka ware wa bangarori masu muhimmanci akwai yiwuwar shugaba Bola Tinubu ya rasa wani gagarumin aiki da zai gabatarwa ‘yan Nijeriya domin su zabe shi a 2027.
Sanatan ya bayyana hakan ne a shirin siyasa na gidan talabijin din Channels.
Ya ce idan har aka amince da kasafin kudin 2025 yadda Tinubu ya gabatar da shi zai zama matsala ga sake zabensa.
Category
Labarai