Gwamnatin Nijeriya ta sanya hannu kan wata yarjejeniya da kamfanin sadarwa WIOCC domin haɗa gidaje miliyan uku da yanar gizo.
Ministan sadarwa da tattalin arziki na zamani Dr. Bosun Tijani, ne ya bayyana hakan a Abuja.
Yace yarjejeniyar ta dala miliyan 10, za ta tabbatar da cewa an sanya wa gidaje, asibitoci, makarantu da ofisoshin gwamnati milyan 3 intanet.
Category
Labarai