Gwamnatin jihar Jihar Jigawa ta amince da ware naira biliyan 4.8 domain aiwatar da shirin ciyar da mabukata a lokacin azumin watan Ramadan.
Kwamishinan yada labarai na jihar Sagir Musa ne ya bayyana hakan bayan zaman majalisar zartaswa da ya gudana jiya Litinin.
A cewar kwamishinan, ciyarwar hadaka ce tsakanin jihar da kananan hukumomi inda gwamnatin jiha za ta bayar da kashi 55 yayinda kananan hukumomi za su bayar da kashi 45.

Category
Labarai