Gwamnati Nijeriya ta ce ba ta bukatar sojojin haya don shawo kan matsalar tsaro


Ministan harkokin waje na Nijeriya Yusuf Tuggar ya ce kasar ba ta bukatar kawo sojojin haya a cikin kasar domin shawo kan matsalar tsaro.

Ministan ya bayyana hakan ne a lokacin wani taron 'yan jarida na hadin gwuiwa da takwaransa na kasar China Wang Yi, wanda ya kawo ziyara a Nijeriya.

Tuggar ya ce a bayyane take irin yadda Nijeriya ke jagoranci wajen magance matsalolin tsaro tare da tabbatar da zaman lafiya a wasu kasashen saboda da haka ba ta bukatar dauko sojin haya don magance matsalarta.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp