Gwamnan Kano ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta rage kudin aikin Hajjin 2025


Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya roki gwamnatin Nijeriya da ta duba yiwuwar rage kudin aikin hajjin shekarar 2025, saboda matsalolin tattalin arziki da ‘yan kasar ke fuskanta.

Gwamnan ya yi wannan roko ne a hukumar jin dadin alhazai a jihar, a wani shiri na mayar da Naira miliyan 375 ga alhazan da suka yi aikin Hajjin shekarar 2023.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp