Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Fintiri ya amince da nadin sabbin sarakuna 7 a jihar


Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Fintiri


A wata cikin wata sanarwa da sakataren yada labaran gwamnan Humwashi Wonosikou,ya rabawa manema labarai ta bayyana sunayen sabbin sarakunan da suka hada da HRH Alhaji Sani Ahmadu Ribadu, Sarkin Fufore HRH Barista Alheri B. Nyako, Tol Huba da HRH Prof.  Bulus Luka Gadiga.

Sauran sun hada da HRH Dr Ali Danburam, Ptil Madagali,  HRH Aggrey Ali, Kumu of Gombi,  HRH Ahmadu Saibaru, Emir of Maiha, and HRH John Dio, Gubo Yungur.

Sanarwar ta ce gwamnan ya taya sabbin sarakunan murna, inda ya jaddada cewa zaben nasu ya yi ne bisa cancanta da kuma farin jinin da suke da shi a tsakanin jama’a.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp