Gwamnan Bauchi Bala Mohammed ya sallami kwamishinoninsa biyar


Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya yi wa kwamishinoninsa garambawul tare da korar wasu kwamishinoni biyar a bakin aikin su.

Wannan dai na a cikin wata sanarwa da mai ba gwamnan shawara na musamman kan harkokin yada labarai Mukhtar Gidado ya fitar, ya ce an yi wannan sauyi ne domin a inganta harkokin mulki a jihar.

A cewar sanarwar an kori kwamishinoni biyar kuma wannan mataki ya nuna yadda gwamnati ta himmatu wajen samar da sabbin dabaru a cikin harkokin mulki.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp