Ganduje ya bukaci hadin kan 'yan APC domin kwace mulki daga NNPP a Kano

 


Shugaban jam’iyyar APC a Nijeriya, Abdullahi Umar Ganduje, ya bukaci ‘ya’yan jam’iyyar a jihar Kano da su ci gaba da hada kan su 

na ganin sun kwato mulki daga hannun jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar 

Shugaban jam’iyyar na kasa ya fadi haka ne a ranar Litinin yayin liyafar cin abinci da ‘yan majalisar dokokin jihar wanda shugaban jam’iyyar na jiha Abdullahi Abbas ya wakilta, ya jaddada muhimmancin hadin kai a cikin hidimar jam’iyya.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp