EFCC ta kori jami’anta 27 bisa laifin zamba da rashin da’a


Hukumar da ke Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati, EFCC, ta kori jami’anta 27 daga aiki a shekarar 2024 a cewar jaridar Daily Nigerian.

An sallami jami'an ne saboda laifukan da suka shafi ayyukan zamba da kuma rashin da'a. Korar su ta biyo bayan shawarar da kwamitin ladabtar na EFCC ta yi.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp