Barayi sun lahanta tauraron finafinan Indiya Saif Ali Khan a gidansa


Rahotanni daga kasa Indiya sun tabbatar da yiwa tauraron fina finan Indiya Saif Ali Khan, rauni bayan da barayi suka kai masa hari a gidan sa a birnin Mumbai.

Jami'an yada labaran sa sun bayyana cewa yana murmurewa daga harin bayan da aka yi masa tiyata a yau Alhamis.

Mai shekaru 54, Khan yana auren jarumar masana'antar Bollywood Kareena Kapoor, ya kuma fito a fina finai daban -daban har sama da 70.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp