An rantsar da sabon shugaban kasar Ghana John Mahama

 


An rantsar da John Mahama ne a dandalin Black Star da ke Accra babban birnin kasar.

An kuma rantsar da Naana Jane Opoku-Agyemang a matsayin mataimakiyar shugabar kasa, inda ta zama mataimakiya mace ta farko a kasar.

bikin ya samu halartar shugabannin kasashen duniya.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp