Shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya kaddamar da sabon barikin da aka gina a Abuja domin hafsoshin sojojin Najeriya cikin shirin magance matsalar karancin matsuguni.
Barikin mai suna "Bola Ahmed Tinubu Barracks", dake Asokoro Abuja, ya kunshi Manyan Janar-Janar 16, Brigadier Janar 34, Manjo -Kanal 60 da Laftanar 60 .
Har ila yau, ya haɗa da Manyan Hafsoshi 180 , Kofur 264 da , wuraren ibada, sai wuraren wasanni da sauran su