Ac Milan ta cimma yarjejeniya da kyaftin din Manchester City Kyle Walker

 


Kyle Walker

Kungiyar kwallon kafa ta AC Milan daga Italiya ta cimma yarjejeniya da kyaftin din Manchester City Kyle Walker.

Shafin facebook na dan jarida Fabrizio Romano ya ruwaito cewar dan wasan ya amince da komawa AC Milan a matsayin aro da Yarjejeniyar siyan sa a gaba in ya yi abun azo a gani.

Dan wasan zai isa Italiya a Alhamis don gwajin Lafiyar sa.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp