Yawan 'yan Nijeriya zai iya kai Miliyan 237 a shekarar 2025 mai kamawa - Rahoton MDD

 


Wani sabon rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya yi kiyasin cewa Nijeriya za ta iya samun karuwar jama'a zuwa 237,527,782 nan da shekarar 2025.

A cewar rahoton tsakanin shekarar 2023 zuwa 2024, yawan al'ummar kasar ya karu zuwa 4,796,533.

Wannan dai na zuwa ne bayan da Hukumar Kididdiga ta Amurka ta fitar cewa yawan mutanen duniya ya karu da sama da mutane miliyan 71 a shekarar 2024.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp