Shugaba Bola Tinubu ya isa Lagos domin yin hutun Kirsimeti da na sabuwar shekara

Bola Tinubu 


Kafin ya bar Abuja, shugaba Bola Tinubu ya gabatar da kudurin kasafin kudin shekarar 2025 ga 'yan majalisar dokokin kasar

A cewar wata sanarwa da mai taimaka masa na musamman kan harkokin yada labarai, Bayo Onanuga, ya fitar, shugaban ya samu tarba daga gwamnan jihar, Babajide Sanwo-Olu da mataimakin gwamna Obafemi Hamzat, da kuma yan majalisar.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp