Dandalin Sanatocin yankin Kudu maso Gabascin Nijeriya sun goyi bayan kudurin dokar haraji da ke gaban majalisar kasa.
Jagoran sanatocin Enyinnaya Abaribe ne ya bayyana hakan ga manema labarai bayan wata ganawar sirri da suka yi a Abuja.
Yace za su kara tuntubar al'ummar yankinsu domin jin ra'ayinsu akan wannan dokar kafin amincewar majalisar.
Category
Labarai