R
Rasmus Hojlund |
asmus Hojlund ya ceto Manchester United bayan da ya shigo sauyi a wasan da suka doke Victoria Plzen a gasar Europa League.
Sakamakon wasan ya taimakawa kungiyar ta Ruben Amorim shiga cikin jerin kungiyoyi Takwas da za su samu tikitin kai wa ga zagaye na 16 a gasar.
Hojlund kawo yanzu ya zura kwallaye biyar cikin wasanni shida da ya buga a gasar ta bana.