![]() |
Wani filin wasan Golf |
Nijeriya ta sami ikon karbar bakuncin gasar wasan Golf ta kasashen Afirka mai taken All Africa Challenge Trophy ta shekarar 2026.
A baya dai Nijeriya ta taba karbar bakuncin gasar a shekarun 1996 a jihar Lagos da kuma 2010 a birnin tarayya Abuja.
Shugaban hukumar wasan Golf ta kasa Evelyn Oyome, ta ce kungiyoyi 20 ne za su fafata a gasar ta 2026.