Shugaba Tinubu |
Kasar Egypt ce kan gaba da yawan bashin Dala bilyan $9.45 da kasar Kenya Dala bilyan $3.02 sai kasar Angola da IMF ke bi bashin Dala bilyan $2.99.
Sauran kasashen da bashin na IMF ya dabaibaye su ne na Ghana da ake bi Dala bilyan $2.25 da kasar Ivory Coast da ake bi Dala bilyan $2.19.
Kazalika, akwai kasashen Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo, Ethiopia, Afrika Ta Kudu, Cameroon da Senegal.