Gwamnatin tarayya ta ware naira biliyan N845,284,513,819 domin aiwatar da sauye-sauyen mafi karancin albashin 70,000 da a ka yi a bayannan.
Wannan na kunshe ne a cikin kasafin kudin shekara ta 2025 wanda shugaban kasa ya gabatarwa majalisar dokokin kasar a ranar Laraba.
Tuni dai da majalisar dattawa da majalisar wakilai su ka amince kudurin kasafin kudin ya tsallaka zuwa karatu na biyu.
Category
Labarai