Home Lakurawa da dama sun bakunci lahira a jihar Sokoto DagaAhmadu -12/14/2024 11:21:00 AM 0 Lakurawa da dama sun bakunci lahira a yayin da sojojin Nijeriya suka kai musu farmaki tare da tarwatsa sansaninsu guda 22 a jihar Sokoto Dakarun Operation fansan Yamma sun kuma kwato makamai da alburusai a yayin samamen. Facebook Twitter