Jami’ar Obafemi Awolowo za ta karrama Oluremi Tinubu da lambar yabo ta digirin digirgir


 Uwargidan shugaban Nijeriya, Sanata Oluremi Tinubu, za ta karbi lambar yabo ta shaidar digirin digirgir a wajen taron yaye dalibai karo na 48 a jami’ar Obafemi Awolowo da ke Ile-Ife.


Mataimakin shugaban jami’ar, Farfesa Simeon Bamire, ya bayyana cewa karramawar ta kara jaddada kudirin uwargidan shugaban kasa na ganin fannin ilimi ya bunkasa.


Lokacin da yake yi wa ‘yan jarida jawabi, mataimakin shugaban jami’ar ya bayyana cewa an san Uwargidan shugaban kasa bisa jajircewarta wajen bai wa marasa galihu tarbiyya da kuma kyautata musu



Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp