Nyesom Wike
Ministan babban birnin tarayyar Nijeriya, Nyesom Wike, ya sha alwashin ci gaba da rushe rushen kadarorin al'umma wadanda basa akan ka'ida acewarsa a birnin na Abuja.
Ministan wanda yake shan matsin lamba a yan kwanakin nan, wanda har ta kai da an makashi kotu kan batun.
Category
Labarai