An tafka asarar miliyoyin naira, sakamakon wutar da ta tashi a kasuwar Alaba Rago a Lagos


Wata mummunar gobara da ta tashi a kasuwar Alaba Rago dake Lagos ta yi sanadiyar konewar shaguna da dama.

Jami'an kashe gobara da na hukumar agajin gaggawa LASEMA sun shafe daren jiya suna kokarin kashe gobarar.

Babban sakataren hukumar LASEMA Dr. Femi Oke-Osayintolu, ya ce an samu nasarar kashe gobarar kuma babu hasarar rai ko daya sai dai 'yan kasuwa sun tafka mummunar asarar.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp