Manchester City na cikin mawuyacin a yanzu haka duba da yadda zaratan yan wasanta 10 ke jinya
Daga cikin yan wasan da ke jinya akwai
Rodri
Kevin De Bruyne
Kyle Walker
Akanji
Jack Grealish
Savinho
Jeremy Doku
Ruben Dias
Guardival
Oscar
Sai dai duk da haka kocin kungiyar Pep Guardiola na yin amfani da salon dabaru da kuma kwarewar da yake da ita wajen cin wasanni ko kuma buga draw ba tare da wadannan 'yan wasan 10 da suke jinya.