Sabon Karamin Ministan Gidaje da raya birane Yusuf Abdullahi Atah ya yi alkawarin zai jagoranci jam’iyyar APC ta yi nasarar lashe zabe a jihar kano a babban zabe na shekarar 2027.
Abdullahi, wanda ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai jim kadan bayan isa Kano a ranar Lahadi
Atah na daga cikin jerin sabbin ministoci 7 da shugaba Tinubu ya nada a makon j
iya.