Miliyoyin Amurkawa za su kada kuri'a a ranar 5 ga watan Nuwamba domin zaben mataimakiyar shugaban kasar 'yar jam'iyyar Democrat Kamala Harris ko kuma abokin takararta na jam'iyyar Republican, Donald Trump.
Zaben zai gudana ne a ranar Talata 5 gawatan Agusta inda yan takarar biyu za su kara.
Donald Trump ya taba zama shugabancin kasar inda shugaba Mai ci Joe Biden ya kayar da shi a zaben kasar na 2020