Za mu yi kokari don ganin an saki matasan da aka kama lokacin zanga-zanga - Abba Kabir Yusuf

 Za mu yi kokari don ganin an saki matasan da aka kama lokacin zanga-zanga - Abba Kabir Yusuf 



Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce gwamnatinsa za ta yi bakin kokarinnta don ganin an saki matasan da aka kama a lokacin zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa a jihar 


Abba ya bayyana haka a shafinsa na sada zumunta na Facebook a daren Juma'a  


Hotunan matasan sun karade shafukan sada zumunta inda aka ga matasan a kotu. 


A cikin watan Agusta ne dai aka kama matasan bayan lokacin da suka shiga zanga-zangar adawa da tsadar da aka gudanar

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp