Tsige ni daga minista ba shi da alaka da rashin kwazo - Abdullahi Gwarzo


Tsohon Karamin Ministan Gidaje da Raya Birane, Abdullahi Gwarzo, ya bayyana cewa tsige shi da Shugaba Bola Tinubu ya yi ba shi da alaka darashin kwazo na minista.

Tsohon ministan ya bayyana hakan ne yayin da yake zantawa da sashen Hausa na BBC, ya na mai cewa ya yi mamakin tsige shi saboda ba a same shi da wani laifi wanda ba daidai ba a kan aikin sa.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp